Cikin shirinmu na wannan makon mun kawo muku hira da fitacciyar jarumar Kannywood da ke tashe a yanzu wato Hauwa Musa Adam da aka fi sani da Kilishi a cikin shirin Labarina mai dogon zango. An haifi ...
A cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Fatima Hussain, wadda aka fi sani da Maryam a Labarina. Fatima wadda tauraruwarta ta fara haske bayan fitowa a cikin shiri ...