Manyan gidajen talabijin na Amurka sun ƙaurace wa yaɗa labarai da suka shafi shugaban ƙasar, Donald Trump, domin nuna adawa da matakin fadar White House na hana wasu kafafen yaɗa labarai shiga ...
Gwamnatin Myanmar mai samun goyon bayan sojoji ta ce ta soke tare da janye matsayin wakilinta na dindindin a Majalisar Ɗinkin Duniya, Kyaw Moe Tun, bisa zargin cewa yana gudanar da ayyukan da suka ...
Wannan shafi ne da yake kawo muku labaran wasannin BBC Hausa na ranakun 27 ga watan Yuli, zuwa 2 ga watan Agusta 2026. Muhammad Buhari Fagge Asalin hoton, Getty Images An ci tarar Chelsea fan miliyan ...
Sarki Sanusi II ya wakilci Gwamnan Kano a tarurrukan gefe na Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda ya tattauna makamashi, ...